11 Satumba 2025 - 10:21
Source: ABNA24
Amurka Zata Bayar Da Dala Miliyan 14.2 Ga Sojojin Lebanon Don Yakar Hizbullah

Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa: hukumar ta amince da bayar da tallafin soji na dala miliyan 14.2 ga sojojin Lebanon.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar ma'aikatar tsaro ta Pentagon, wannan taimako na da nufin karfafa karfin sojojin Lebanon na tunkarar da wargaza kayayyakin aikin soji na kungiyoyi masu dauke da makamai ciki har da kungiyar Hizbullah.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha